BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
DSS ta kama jami'inta da ake zargi da sace wata yarinya a Jigawa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 10/01/2025
Najeriya za ta kara da Morocco a daf da karshe a Afcon
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku bayanai kan wasan Aljeriya da Najeriya zagayen kwata fainals a gasar kofin nahiyar Afirka ta 2025 da ake yi a Moroko.
Yadda ƴanmatan zamani ke daskarar da ƙwan haihuwa don rage nauyin neman mijin aure
Mata masu shekaru 18-24 suna kashe dubban kuɗi wajen daskarar da ƙwan haihuwa, saboda rashin tabbas wajen samun mijin aure da kuma son jin daɗin ‘yancinsu ba tare da jin matsin lokacin haihuwarsu zai wuce ba.
Yadda ake watsar da jarirai a titi sanadiyyar yawan fyaɗe a yaƙin Sudan
Rahotanni sun nuna cewa a Sudan ana samun ƙarin jariran da aka watsar yayin da ƙasar ke cika kwanaki 1,000 cikin rikici.
Gwamnonin Najeriya bakwai da aka taɓa tsigewa a tarihi
A ranar 23 ga watan Yunin shekarar 1981 ne ƴan majalisar jihar Kaduna suka tsige Balarabe Musa, inda ya zama gwamnan farko da aka cire daga mulki a Najeriya.
Me ke faruwa a Iran kuma me ya sa ake zanga-zanga?
A bidiyoyin, masu zanga-zanga suna kira ne da a kifar da jagoran addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, sannan Reza Pahlavi, ɗan tsohon shugaban ƙasar shah ya koma.
Dangote ya kai ƙarar tsohon shugaban NMDPRA zuwa EFCC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 09/01/2026
Wane ne ɗan sarkin Iran na ƙarshe da masu zanga-zanga ke son dawowarsa?
Sashen Fasha na BBC ya gabatar da tarihin tsohon yariman da ke neman sake taka rawa wajen tsara makomar Iran
Yadda aka yi fasa-kwaurin gawar tsohon shugaban Somaliya daga Najeriya
Wani tsohon matukin jirgin sama ya bayyana yadda suka tsara wani shiri na sirri na mayar da gawar Siad Barre zuwa gida don yi masa jana'iza.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 11 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 10 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 10 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 10 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Ko Super Eagles za ta ɗauki fansa a kan Aljeriya a Afcon?
Za a buga wasan kwata fainals tsakanin Aljeriya da Najeriya ranar Asabar a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Morocco ke karɓar bakunci.
Arsenal na sa ido kan Livramento, Juve na son Bernardo Silva
Arsenal na sa ido kan Tino Livramento, Aston Villa na bin hanyoyin cimma yarjejeniya da Conor Gallagher yayin da Liverpool ke dab da cimma yarjejeniya da Dominik Szoboszlai.
Yadda Senegal da Moroko suka kai wasan kusa da karshe a Gasar Kofin Afirka
Wannan shafi ne da ya kawo muku bayani kai-tsaye kan wasan Mali da Senegal da kuma Kamaru da Moroko a zagayen kwata-fainal na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025 a Moroko.
KAI TSAYE, Za a buga wasan El-clasico na farko a 2026 ranar Lahadi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa kai-tsaye daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Janairu, 2026.
Arsenal na son Guehi, Madrid za ta sayar da Rudiger
Arsenal ta shiga hamayya kan Marc Guehi amma Manchester City tana da ƙwarin guiwa kan mallakar ɗanwasan na Crystal Palace fiye da Liverpool yayin da Tottenham ta cimma yarjejeniya kan Souza
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Trump ya yi barazanar sake kai hare-hare a Najeriya
Shugaba Trump ya yi gargaɗin cewa Amurka za ta iya sake kaddamar da hare-hare idan har a cewarsa aka ci gaba da kisan Kiristoci.
Waɗanne irin bama-bamai Amurka ta jefa wa Najeriya kuma mene ne hatsarin su?
A ranar 25 ga watan Disamba ne Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ta ƙaddamar da abin da ya kira wani mummunan hari kan mayaƙan IS a Najeriya.
Yadda aka fara komawa makaranta a Gaza bayan shekara biyu na yaƙi
Unicef ta ce an lalata akasarin makarantun Gaza a sanadiyyar yaƙi na tsawon shekara biyu.
Dalilan da suka sa Majalisar Rivers ta sake ƙaddamar da shirin tsige Fubara
Ƴan majalisar guda 26 ne suka sanya hannu a takardar buƙatar, sannan shugaban majalisar, Amaewhule ya ce za su miƙa takardar zuwa ga gwamnan a cikin kwana bakwai.
Amurka ta dakatar da duk tallafinta a Somaliya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 8 ga watan Janairun 2026.
Ƙasashe biyar da Trump zai iya kai wa hari bayan Venezuela
Daga cikin tuhume-tuhumen da ake yi wa Maduro akwai zargin safarar miyagun ƙwayoyi da mallakar makamai, duk da ya musanta.
Kadarorin Malami da kotu ta miƙa wa EFCC
Daga cikin kadarorin akwai otel-otel da gidajen zama da fulotai da makarantu da shaguna sannan EFCC ta ce ta gano su ne a Abuja da Kano da jiharsa ta Kebbi.
Wace ce Renee Nicole Good, matar da jami'an tsaron Amurka suka harbe?
Mutuwar Good, wadda fitacciyar mawaƙiyar baka ce, ta haifar da zanga-zanga a Amurka.
Mece ce matsayar ACF kan ƴantakarar shugaban ƙasa ga Arewa a zaɓen 2027?
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewacin Najeriya ACF, ta bayyana wasu tsare-tsare kan arewa ga masu neman takarar shugaban kasa a zaɓen 2027.
Amurka ta ƙwace jirgin dakon man fetur ɗauke da tutar Rasha
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 7 ga watan Janairu, 2026.
Nau'ukan cutar kansa biyar da suka fi addabar 'yan Najeriya
Akwai dalilai da dama da masana suka bayyana cewa suna haifar da cuttukan kansa daban-daban a sassan jikin dan'adam, sai dai har yanzu bincike na ci gaba a fadin duniya domin samun makamar yaki da cutar.
Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Sikata, Tsawon lokaci 5,24
Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Baba Sikata ya ƙware a harsuna daban-daban kamar yadda hakan ke nunawa a fina-finai amma ɗan asalin jihar Filato ne.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.


































































