BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Cutuka 5 da shan magani ba bisa ƙa'ida ba ke haifarwa
Likitar ta ƙara da cewa magunguna da dama, musamman masu rage jin zafi ko raɗaɗi da wasu na gargajiya, na iya lalata koda.
'Za mu baza jami'anmu don samar wa Najeriya zaman lafiya'
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 06/01/2026.
Yadda zanga-zanga da gargaɗin Amurka suka girgiza Iran karon farko cikin shekaru
Zanga-zangar wadda ta fara kan taɓararewar tattalin arziki, ta riƙiɗe zuwa ta siyasa.
Wane tasiri gwamnoni ke yi wajen cin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya?
Wasu na ganin gwamnonin na komawa ne domin kwaɗayin samun tikitin takarar kujerunsu da kuma yiyuwar sauƙin cin zaɓukansu.
Me ya janyo taƙaddama tsakanin Wike da APC?
Sakataren APC, ya ce Wike ba ɗan jam'iyyar ba ne, don haka ba shi da hurumin tsoma baki a harkokin jam'iyyar, tare da shawartarsa da ya sauka daga muƙamin minista kuma ya daina halartar taron Majalisar Zartarwar ƙasar.
Ƴan wasan da suka fi zura ƙwallo a Gasar Kofin Afirka ta 2025
Ya zuwa yanzu zaratan ƴan kwallo na ci gaba da ɗaga raga a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake yi a Moroko, ga jerin yan wasan da suka fi zura ƙwallo daga farkon gasar zuwa yanzu.
'Abin da Trump ya aikata a Venezuela zai iya zama ɗanba ga wasu shugabannin duniya'
Ana ganin Trump ya yi amanna cewa shi yana da damar aikata abin da wasu ba su da damar yi.
An karya dokar ƙasa da ƙasa a Venezuela - MDD
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 05/01/2026.
Ranakun hutu da na bukukuwa a Najeriya cikin shekarar 2026
BBC ta duba jerin ranakun hutu da ƴan Najeriya za su samu a shekarar 2026 wadda ta kama.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 7 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 6 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 6 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 6 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Me ya sa Chelsea ta bai wa Rosenior aikin kociyanta?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa kai-tsaye daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Janairu, 2026.
Watakil Rashford ya koma Man U bayan korar Amorim, Juventus na zawarcin Chiesa
Korar da aka yi wa kocin Man United, Ruben Amorim za ta iya ba ɗan wasan Ingila Marcus Rashford, wanda ke zaman aro a Barcelona, damar komawa Old Trafford.
Manchester United ta kori Ruben Amorim
Yanzu haka Manchester United ce ta shida a teburin Premier, duk da haka hukumomin ƙungiyar sun yi ta kawar da kai kan kiraye-kirayen sallamar kocin, har sai a wannan lokaci.
Chelsea za ta taya Vinicius, Madrid da manyan ƙungiyoyin na gogayya kan Wharton
Chelsea na neman gabatar wa Real Madrid tayin kuɗi da wasu tsarabe-tsarabe da suka kai fam miliyan 130 domin shawo kan ƙungiyar ta Sifaniya ta sayar mata Vinicius Jr. yayin da Madrid ɗin da manyan ƙungiyoyi na Firimiya ke son Adam Wharton, na Crystal Palace.
Liverpool ta bi sahun Man U kan Baleba, Aston Villa na zawarcin Marmoush
Liverpool ta bi sahun Manchester United da Tottenham wajen zawarcin dan wasan Brighton Carlos Baleba.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda China ta lafta haraji kan kwaroron roba don bunƙasa haihuwa
China ta ce ta ɗauki wannan matakin ne a ƙoƙarin da take yi na ƙarfafa gwiwar matasa su yi aure kuma su hayayyafa.
Rashin yarda, da sauran abubuwan da ke haifar da saɓani tsakanin Nijar da Benin
A ranar Litinin ne gwamnatin ƙasar Benin da ke Yammacin Afirka ta sanar da rufe ofishin jakadancinta da ke Yamai, babban birnin Nijar, a wani abu da masana ke bayyanawa da taɓarɓarewar alaƙa tsakanin ƙasasashen biyu.
Manyan al'amuran siyasa da ake sa ran faruwarsu a Najeriya cikin 2026
A fagen siyasar ƙasar ana sa ran ganin abubuwa da dama kama daga kaɗa kugen babban zaɓen ƙasar na baɗi zuwa tsayar da ƴan takara da sauran abubuwa.
‘Sun yanka mutane kamar kaji’:Yadda aka kashe fiye da mutum 30 a Neja
"Ƴanbindigar sun shiga garin a kan babura ɗauke da makamai, inda suka tattara mutane kuma daga baya suka riƙa bi suna masu yankar rago, wasu kuma suka harbe su. Wanda kawo yanzu an tattara gawarwaki aƙalla 42.''
Abin da Trump ya ce zai yi wa Iran idan ta ƙara kashe masu zanga-zanga
Trump ya yi barazanar ne yayin da ake ta zanga-zangar tsadar rayuwa a Iran ɗin sama da mako ɗaya.
Yadda tsutsa ke shiga cikin ɗan'adam
Suna iya shiga jiki ta hanyar shan ruwa ko cin abincin da ya gurɓace, da kuma wasu abubuwa da ke janyo su, inda alamominsu suka haɗa da ganin dogayen tsutsotsi a bahaya, da ciwon ciki da ƙaiƙayin dubura.
'Muna neman jam'iyyar haɗaka amma wadda za ta ba ni takara'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 04/01/2026
Yadda zamani ya sa ɗan'adam ya rage yawan aure
Kodayake bincike ya nuna cewa mutanen farko sun fara ne da auren mace ɗaya, mutanen da suka zaɓi auren mace ɗaya sukan yi ƙoƙari su kasance da aminci ga abokin tarayyar juna.
Wasu ƴan Kannywood da suka ƙware a fannonin masana'antar daban-daban
Duk da irin faɗin da masana'antar shirya fina-finan ta arewacin Najeriya ke da shi akwai wasu ƴan Kannywood ɗin da suka yi fice ko zarra a ɓangarori daban-daban.
Abin da ya sa Gwamnan Bauchi ke zargin APC da tursasa wa 'yan hamayya don komawa cikinta
''Ai idan ka duba yanayin rikicin jam'iyyar PDP da halin da take kasancewa. Yau jam'iyyar PDP an kasa barin ta ta zauna lafiya, inda suke amfani da wasu karnukan-farautarsu ko kuma makusantan shugaban ƙasa don lalata al'amuran jam'iyyun hamayya.''
Yadda za ka shirya wa tsufa tun daga shekaru 30
Bin tsarin rayuwa mai kyau a lokacin da mutum yake shekaru talatin, yana rage masa haɗarin kamuwa da cutukan zuciya, da dakushewar ƙwaƙwalwa da raunin jiki - har ya kai wasu shekaru masu yawa.
Wane ne Nicolas Maduro shugaban Venezuela da Amurka ta kama?
An yi ruwan bama-bamai kan birnin Caracas, yayin da Amurka ta ce ta kamo shugaban Venezuela Nicola Maduro.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.


































































