Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Dalilan da suka sa Majalisar Rivers ta sake ƙaddamar da shirin tsige Fubara
Ƴan majalisar guda 26 ne suka sanya hannu a takardar buƙatar, sannan shugaban majalisar, Amaewhule ya ce za su miƙa takardar zuwa ga gwamnan a cikin kwana bakwai.
Amurka ta dakatar da duk tallafinta a Somaliya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 8 ga watan Janairun 2026.
Wace ce Renee Nicole Good, matar da jami'an tsaron Amurka suka harbe?
Mutuwar Good, wadda fitacciyar mawaƙiyar baka ce, ta haifar da zanga-zanga a Amurka.
Ƙasashe biyar da Trump zai iya kai wa hari bayan Venezuela
Daga cikin tuhume-tuhumen da ake yi wa Maduro akwai zargin safarar miyagun ƙwayoyi da mallakar makamai, duk da ya musanta.
Mece ce matsayar ACF kan ƴantakarar shugaban ƙasa ga Arewa a zaɓen 2027?
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewacin Najeriya ACF, ta bayyana wasu tsare-tsare kan arewa ga masu neman takarar shugaban kasa a zaɓen 2027.
Nau'ukan cutar kansa biyar da suka fi addabar 'yan Najeriya
Akwai dalilai da dama da masana suka bayyana cewa suna haifar da cuttukan kansa daban-daban a sassan jikin dan'adam, sai dai har yanzu bincike na ci gaba a fadin duniya domin samun makamar yaki da cutar.
Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Sikata, Tsawon lokaci 5,24
Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Baba Sikata ya ƙware a harsuna daban-daban kamar yadda hakan ke nunawa a fina-finai amma ɗan asalin jihar Filato ne.
Kadarorin Malami da kotu ta miƙa wa EFCC
Daga cikin kadarorin akwai otel-otel da gidajen zama da fulotai da makarantu da shaguna sannan EFCC ta ce ta gano su ne a Abuja da Kano da jiharsa ta Kebbi.
Amurka ta ƙwace jirgin dakon man fetur ɗauke da tutar Rasha
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 7 ga watan Janairu, 2026.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 9 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 8 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 8 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 8 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Ko Arsenal za ta iya ba da tazarar maki 8 a wasan yau?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa kai-tsaye daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Janairu, 2026.
Liverpool na shawara kan Greennwood, Man City za ta rabu da Stones
Liverpool na tunanin ɗauko tsohon ɗan gaban Man United Mason Greenwood, wanda ke bajinta a Marseille a bana, yayin da Man City ke shirin rabuwa da John Stones.
Raunin Kudus ya sa Tottenham neman sabon ɗan gaba, Liverpool ta ƙi sayar da Chiesa
Raunin da Mohammed Kudus ya ji ya yi muni fiye da yadda aka yi tsammani kuma wannan ya sa Tottenham neman sabon ɗan gaba a watan nan na Janairu.
Watakil Rashford ya koma Man U bayan korar Amorim, Juventus na zawarcin Chiesa
Korar da aka yi wa kocin Man United, Ruben Amorim za ta iya ba ɗan wasan Ingila Marcus Rashford, wanda ke zaman aro a Barcelona, damar komawa Old Trafford.
Me ya sa Manchester United ta kori Ruben Amorim?
Yanzu haka Manchester United ce ta shida a teburin Premier, duk da haka hukumomin ƙungiyar sun yi ta kawar da kai kan kiraye-kirayen sallamar kocin, har sai a wannan lokaci.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mene ne yawan man fetur ɗin Venezuela kuma me ya sa Amurka ke kwaɗayin shi?
Shugaban Amurka Donald Trump na son iko da man Venezeula - to amma me muka sani kan yawan man da ƙasar ke da shi, da wahalhalun da take fuskanta kan masu tatsar albarkatun ƙasar da kuma irin tasirin da ke tattare da hakan a ɓangaren mai a duniya?
Shugabannin ƙasashe huɗu da Amurka ta kama
Nicolas Moduro na Venezuela ba shi ne shugaban ƙasa na farko da Amurka ta kama tare da gurfanar da shi a gaban shari'a ba, an samu irin hakan a wasu ƙasashe uku na duniya kafin shi a baya-bayan nan.
PDP ko APC: Wace jam'iyya ce ta fi ƙarfi a lokacin ganiyarta?
A yanzu da APC take sharafinta sosai, wasu na ganin kamar ta yi tumbatsa da ƙarfin da sai gani sai hange, lamarin da masana suka ce a baya jam’iyyar PDP ma ta kai wannan matsayi.
Yadda maganar sauya sheƙar tsohon Ministan Tsaro, Badaru ta samo asali
''Ta yaya mutum zai gina gida tun daga harsashi, bene ƙatoto, a masa fenti mutane ma su dinga zuwa, da 'yan haya da ma 'yan gidan, kuma shi a ce zai fita daga cikin gidan, to ya je ina?''
Tsaka mai wuyar da Kannywood ke ciki
Yawancin fina-finan Najeriya da ake iya samu a Netflix da Amazon Prime na kudancin ƙasar ne.
Cutuka 5 da shan magani ba bisa ƙa'ida ba ke haifarwa
Likitar ta ƙara da cewa magunguna da dama, musamman masu rage jin zafi ko raɗaɗi da wasu na gargajiya, na iya lalata koda.
'Za mu baza jami'anmu don samar wa Najeriya zaman lafiya'
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 06/01/2026.
Yadda zanga-zanga da gargaɗin Amurka suka girgiza Iran karon farko cikin shekaru
Zanga-zangar wadda ta fara kan taɓararewar tattalin arziki, ta riƙiɗe zuwa ta siyasa.
Me ya janyo taƙaddama tsakanin Wike da APC?
Sakataren APC, ya ce Wike ba ɗan jam'iyyar ba ne, don haka ba shi da hurumin tsoma baki a harkokin jam'iyyar, tare da shawartarsa da ya sauka daga muƙamin minista kuma ya daina halartar taron Majalisar Zartarwar ƙasar.
Wane tasiri gwamnoni ke yi wajen cin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya?
Wasu na ganin gwamnonin na komawa ne domin kwaɗayin samun tikitin takarar kujerunsu da kuma yiyuwar sauƙin cin zaɓukansu.
An karya dokar ƙasa da ƙasa a Venezuela - MDD
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 05/01/2026.
'Abin da Trump ya aikata a Venezuela zai iya zama ɗanba ga wasu shugabannin duniya'
Ana ganin Trump ya yi amanna cewa shi yana da damar aikata abin da wasu ba su da damar yi.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.