Daga Bakin Mai Ita tare da Gaddafi Rambo

Daga Bakin Mai Ita tare da Gaddafi Rambo

Ghaddafi Lawan wanda aka fi sani da Rambo a shirin Daɗin Kowa ya ce akwai wani lokaci da aka kusan sarar sa da wuƙa lokacin lokacin ɗaukar wani fim.

A cikin bidiyon za ku ji yadda lamarin ya faru da kuma wasu abubuwa game da rayuwarsa.