Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Sikata

Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Sikata

Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da Baba Sikata ya ƙware a harsuna daban-daban kamar yadda hakan ke nunawa a fina-finai amma ɗan asalin jihar Filato ne.

Ya kuma bayyana yadda sunansa ya samo asali, da yadda ya fara fim da ma ɓangarorin masana'antar Kannywood da ya fi ƙwarewa.