Abin da ya sa gwamnatin Tinubu ke son kama ni - El-Rufai

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallo bidiyo
Abin da ya sa gwamnatin Tinubu ke son kama ni - El-Rufai

A ranar Alhamis 12 ga watan Faburairun 2026 jami'na tsaron Najeriya suka yi yunƙurin kama tsohon gwamnan jihar Kaduna, jim kaɗan bayan saukar sa a Najeriya daga ƙasar Masar lamarin da ya janyo sa-in-sa a tsakanin su.