BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Yadda dajin Kainji ke neman zama maɓoyar ƙungiyoyin ƴanbindiga a Najeriya
Wata fargabar da ake yi, ita ce yiwuwar dajin ya zama kamar Sambisa a nan gaba, lamarin da Kabiru Adamu ya ce akwai dalilai da ke nuna haka.
KAI TSAYE, Jam'iyyun adawa sun yi watsi da sabuwar dokar zaɓe
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Juma'a 27 ga watan Fabrairun 2026.
Mene ne hukuncin mai yin ƙorafi saboda azumi?
Mene ne hukuncin masu cewa 'yau azumi babu sauƙi' ko 'yau lokaci ba ya gudu'? Sheikh Aminu Daurawa ya amsa wannan tambaya.
Liverpool ta nace wa Murillo, darajar Osimhen ta lunka
An yi watsi da raɗe-raɗin cewa Jurgen Klopp zai bar aikinsa a Red Bull, Chelsea na kan bakarta kan land Murillo yayin da farashin da Wolves ta saka kan Mateus Mane ke neman sauya ra'ayin Liverpool da Manchester United.
Ko sola na iya haifar da gobara?
Samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana, wanda aka fi sani da 'solar' na ci gaba da samun karɓuwa a ƙasashen Afirka masu tasowa, inda ake fama da ƙarancin lantarki.
Yadda APC da ADC ke cacar baki kan rikicin siyasar Edo
Ana ci gaba da cacar baki tsakanin APC da kuma ADC, dangane da harin 'yan bindiga da suka kai wa wasu kusoshin jam'iyyar adawar a jihar Edo
Inec ta sauya ranar zaɓen shugaban Najeriya na 2027
Hakan na zuwa ne mako biyu bayan hukumar ta fitar da jadawalin zaben na farko, wanda ya sha suka daga bangarori da dama kasancewar ranakun da hukumar ta sanar za su iya fadawa cikin watan azumin Ramadana na shekarar 2027.
Yadda mutane ke mutuwa a hannun ƴansanda saboda azaba - Amnesty
Ƙungiyar Amnesty ta ce sashen na Tiger Base na kamawa da tsare mutane, sannan azabtar da su, inda wasu ke mutuwa saboda azaba.
Yadda yaƙin Sudan ya karkata ga yanki mai arziƙin zinare da ɗanyen man fetur
Tsanantar hare-hare a yankin Kordofan ya shafi mutane masu ɗimbin yawa, yayin da har yanzu babu haske game da kawo ƙarshen yaƙin.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 27 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 27 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 27 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 26 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Ronaldo ya zama ɗaya daga cikin mamallakan Almeria
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 22 zuwa 27 ga Fabrairu 2026
Ƴan ƙwallo Musulmai da ke taka leda suna azumin Ramadan
Musulmai na gudanar da azumin Ramadana a fadin duniya, haka nan ma ƴan wasan ƙwallon ƙafa Musulmai a nahiyar Turai na ci gaba da gudanar da sana'arsu duk kuwa da cewa wajibi ne su ƙaurace wa ci da sha, kamar yadda addini ya tanada.
Salah ba ya son barin Liverpool, Man Utd na son sayar da Onana
Mohamed Salah yana son ci gaba da taka leda a Liverpool har zuwa 2027, ƙungiyoyi shiga na Premier na hamayya kan ɗanwasan Eintracht Frankfurt Nnamdi Collins, yayin da Casemiro ke son ci gaba da murza leda a Turai.
Real Madrid na zawarcin Cambiaso, ƙungiyoyin firimiya na son Nmecha
Manyan ƙungiyoyin gasar Firimiya na rubibin Felix Nmecha na Borussia Dortmund da Yan Diomande na RB Leipzig da kuma Andrea Cambiaso na Juventus.
Real Madrid da Liverpool za su yi musayar Rodrygo da Szoboszlai, Man U na son dawo da McTominay
Manchester United na tunanin dawo da Scott McTominay Old Trafford, Real Madrid na sa ido kan Micky van de Ven, yayin da Brighton ke fatan kammala yarjejeniyar sayen Said El Mala.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Gwamnatin Jigawa ta karɓi Walida Abdulhadi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 26 ga watan Fabrairun 2026.
Matsaloli 7 da suka kamata sufeton ƴansadan Najeriya ya fara magancewa
Ganin shugaban na ƴansanda ya karɓi aiki a daidai lokacin da ƙasar ke fuskantar matsalolin tsaro daban-daban, sai wasu suke ganin tamkar ba dole ba ne a samu wani gagarumin sauyi.
Shin za a ci gaba da tsare El-Rufai har watan Afrilu, me doka ta ce?
Idan har aka keta ƴanci da ɗan kasa ke da su, za a iya kai wa wani mataki da za a iya yin watsi da batun laifin da ake tuhumarsa da shi a koma kan batun take haƙƙinsa, a cewar masanin shari'a a Najeriya.
Ko shirin nukiliyar Iran barazana ce ga duniya?
Shugaban Amurka Donald Trump na ta tura kayan yaƙi domin matsa wa Iran, wane mataki Iran take a shirinta na nukiliya bayan harin Amurka na bara?
Yadda mai hawa shafukan sada zumunta zai kare mutuncin azuminsa
"Watan Ramadana lokaci ne mai matuƙar tsada, wanda ba a son mutum ya ɓata lokacinsa" wajen ayyuka marasa amfani, in ji Malam Abu Jabir Abdullah.
Abin da NSCIA ta ce kan shawarar Amurka na soke dokar Shari'ar Musulunci a Najeriya
Majalisar ƙoli ta tabbatar da shari’a wato supreme council for shari’a a Najeriya, ta mayar da martani akan shawarar Amurka na soke dokar Shari’ar Musulunci
Sabon sufetan ƴansandan Najeriya ya kama aiki
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 25 ga watan Fabrairun 2026.
Ko za a iya dakatar da Shari'ar Musulunci a Arewacin Najeriya?
Ƴan Najeriya musamman na arewacin ƙasar sun fusata dangane da bayanan da ke nuna yadda wani gungun ƴan Najeriya ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka inda ya nuna wa majalisar cewa Shari'ar Musulunci da ake yi a arewacin Najeriya ce ke taimakawa wajen azabtar da Kiristoci a ƙasar.
Manyan ƙalubalen da ke gaban sabon babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya
Da yake tattaunawa kan batun, masanin tsaron ya lissafa wasu ƙalubale manya da ya ce sabon babban sufeton zai ci karo da su, kamar haka:
Da gaske ne gwamnatin Najeriya ta biya Boko Haram kuɗi don sakin ɗaliban Neja?
Wasu rahotonni sun nuna cewa gwamnatin Najeriya ta biya aƙalla naira biliyan biyu ga Boko Haram kafin ƙungiyar ta saki ɗakiban Papiri fiye da 260 da ke jihar Neja.
Martanin da Miyetti-Allah ta mayar wa Amurka kan zargin kisan Kiristoci
Cikin wata hira da BBC, Shugaban ƙungiyar na ƙasa Baba Othman Nganzerma ya bayyana Miyetti Allah da kasancewa ƙungiyar masu sana'ar kiwo, ba tare da la'akari da addini ko ƙabila ba.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































