BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Za mu zauna da masu zanga-zanga don magance buƙatunsu - Shugaban Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 11/01/2026
Yadda ake damfara ta amfani da yara masu cutar kansa - Binciken BBC
Khalil - wanda hotonsa yake a ƙasa - bai so a naɗi tattaunawarsa ba, a cewar mahaifiyarsa Aljin. An buƙace ta ta nuna kamar tana yi masa hidima, sannan masu ɗaukarsa suka umarci iyalansa su yi kamar ana murnar haihuwarsa ne.
Me ya sa ake fara shekara da sunan gunkin Janairu?
Kafin mu shiga batun bukukuwa da raye-raye, ko ka taɓa tunanin mene ne ya sa aka ayyana watan Janairu a matsayin watan farkon shekara
Chimamanda ta zargi asibiti da sakaci kan mutuwar ɗanta
A ranar Laraba ne ɗan nata mai suna Nkanu Nnamdi ya mutu bayan wata gajeriyar jinya, lamarin da ya jefa dangin marubuciyar cikin ''kaɗuwa da jimami''.
Ta yaya Donald Trump zai cika 'burinsa' na mallakar Greenland?
Fadar White House ta ce tana duba yiwuwar ɗaukar matakai kan tsibirin, ciki har da girke jami'an soji.
"Rashin aure da wuri ba gazawa ba ce" - Matar da ta yi aure a shekara 40
"Ina son faɗa wa mata cewa kada su yaudari kansu domin ganin sun farantawa masu suka a cikin al'umma. Aure wani mataki ne na rayuwa, ba wai tilas ba. Ya fi maki ki kasance ke kaɗai cikin aminci kan zama da wanda zai cutar da ke. Yin abu kan daidai a kuma lokacin da kika ga ya fi miki shi ne zaman lafiyarki," in ji ta.
DSS ta kama jami'inta da ake zargi da sace wata yarinya a Jigawa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 10/01/2025
Afcon 2025: Najeriya ta kai daf da ƙarshe bayan doke Aljeriya 2-0
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku bayanai kan wasan Aljeriya da Najeriya zagayen kwata fainals a gasar kofin nahiyar Afirka ta 2025 da ake yi a Moroko.
Yadda ƴanmatan zamani ke daskarar da ƙwan haihuwa don rage nauyin neman mijin aure
Mata masu shekaru 18-24 suna kashe dubban kuɗi wajen daskarar da ƙwan haihuwa, saboda rashin tabbas wajen samun mijin aure da kuma son jin daɗin ‘yancinsu ba tare da jin matsin lokacin haihuwarsu zai wuce ba.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 12 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 11 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 11 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 11 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Barca na son mallakar Rashford, Chelsea za ta ɗauko Vinicius
Barcelona na son Marcus Rashford ya ci gaba da taka leda, Aston Villa na son ta dawo da danwasanta Tammy Abraham yayin da Manchester United ke fatan doke Arsenal kan matashi Igor Tyjon.
Super Eagles ta ɗauki fansa a kan Aljeriya a gasar Afcon da ci 2-0
An a buga wasan kwata fainals tsakanin Aljeriya da Najeriya ranar Asabar a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Morocco ke karɓar baƙunci.
Arsenal na sa ido kan Livramento, Juve na son Bernardo Silva
Arsenal na sa ido kan Tino Livramento, Aston Villa na bin hanyoyin cimma yarjejeniya da Conor Gallagher yayin da Liverpool ke dab da cimma yarjejeniya da Dominik Szoboszlai.
Yadda Senegal da Moroko suka kai wasan kusa da karshe a Gasar Kofin Afirka
Wannan shafi ne da ya kawo muku bayani kai-tsaye kan wasan Mali da Senegal da kuma Kamaru da Moroko a zagayen kwata-fainal na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025 a Moroko.
Za a buga wasan El-clasico na farko a 2026 ranar Lahadi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa kai-tsaye daga ranar 4 zuwa 10 ga watan Janairu, 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda ake watsar da jarirai a titi sanadiyyar yawan fyaɗe a yaƙin Sudan
Rahotanni sun nuna cewa a Sudan ana samun ƙarin jariran da aka watsar yayin da ƙasar ke cika kwanaki 1,000 cikin rikici.
Gwamnonin Najeriya bakwai da aka taɓa tsigewa a tarihi
A ranar 23 ga watan Yunin shekarar 1981 ne ƴan majalisar jihar Kaduna suka tsige Balarabe Musa, inda ya zama gwamnan farko da aka cire daga mulki a Najeriya.
Me ke faruwa a Iran kuma me ya sa ake zanga-zanga?
A bidiyoyin, masu zanga-zanga suna kira ne da a kifar da jagoran addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, sannan Reza Pahlavi, ɗan tsohon shugaban ƙasar shah ya koma.
Dangote ya kai ƙarar tsohon shugaban NMDPRA zuwa EFCC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 09/01/2026
Wane ne ɗan sarkin Iran na ƙarshe da masu zanga-zanga ke son dawowarsa?
Sashen Fasha na BBC ya gabatar da tarihin tsohon yariman da ke neman sake taka rawa wajen tsara makomar Iran
Yadda aka yi fasa-kwaurin gawar tsohon shugaban Somaliya daga Najeriya
Wani tsohon matukin jirgin sama ya bayyana yadda suka tsara wani shiri na sirri na mayar da gawar Siad Barre zuwa gida don yi masa jana'iza.
Trump ya yi barazanar sake kai hare-hare a Najeriya
Shugaba Trump ya yi gargaɗin cewa Amurka za ta iya sake kaddamar da hare-hare idan har a cewarsa aka ci gaba da kisan Kiristoci.
Waɗanne irin bama-bamai Amurka ta jefa wa Najeriya kuma mene ne hatsarin su?
A ranar 25 ga watan Disamba ne Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ta ƙaddamar da abin da ya kira wani mummunan hari kan mayaƙan IS a Najeriya.
Yadda aka fara komawa makaranta a Gaza bayan shekara biyu na yaƙi
Unicef ta ce an lalata akasarin makarantun Gaza a sanadiyyar yaƙi na tsawon shekara biyu.
Dalilan da suka sa Majalisar Rivers ta sake ƙaddamar da shirin tsige Fubara
Ƴan majalisar guda 26 ne suka sanya hannu a takardar buƙatar, sannan shugaban majalisar, Amaewhule ya ce za su miƙa takardar zuwa ga gwamnan a cikin kwana bakwai.
Amurka ta dakatar da duk tallafinta a Somaliya
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis 8 ga watan Janairun 2026.
Ƙasashe biyar da Trump zai iya kai wa hari bayan Venezuela
Daga cikin tuhume-tuhumen da ake yi wa Maduro akwai zargin safarar miyagun ƙwayoyi da mallakar makamai, duk da ya musanta.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.


































































