BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Tawagar Iran na Pakistan yayin da wakilan Amurka ke kan hanya
Wannan shafi ne da ke kawo mulu labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sauran sassan duniya, Asabar, 25/04/2026
Abin da ya kamata ku sani kan babban zaɓen Najeriya na 2027
Mun gina labarin namu ne ta hanyar bibiyar sahihan bayanai daga shafin hukumar zaɓen ƙasar, INEC.
Rogers zai ci ga da zama Turai, Milan na harin Akanji
Morgan Rogers zai ci gaba da zama a Turai, yayin da Inter Milan ke harin Manuel Akanji, sai Manchester City da ke son ɗauko Elliot Anderson.
Me ya sa wasu suka kitsa yin juyin mulki a Najeriya?
Bayanan da takardun kotu suka kusa da bayan da waɗan da ke kusa da binciken suka shaidawa BBC tsarin shirin.
Tarihin Kano da jerin Sarakunanta daga 999 zuwa yau
Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zamanin jahiliyya kafin zuwan addinin Islama.
Wakilan Iran sun isa birnin Islamabad na Pakistan
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 24/04/2026
Yadda aka azabtar da ni saboda zargin maita
"Bokan ya kawo garwashi, ya zuba a tafin hannuna, ya haɗa hannuwana da ƙafafuna ya ɗaure, sannan ya zuba barkono a kan garwashin sannan ya lulluɓe ni da bargo," kamar yadda Friday ya bayyana wa BBC.
Yadda aka fara shari'ar sojojin da ake zargi da kitsa kifar da gwamnatin Tinubu
Najeriya ba ta fuskanci juyin mulki ba tun bayan komawa tsarin dimokuraɗiyya a shekarar 1999.
Shugaban Kenya na shan suka saboda ya ce ƴan Najeriya ba su iya Turanci ba
Wannan ce-ce-ku-ce na zuwa ne a lokacin da shugaban Najeriya, Bola Tinubu ke shan suka daga ƴan Kenya saboda kwatanta "yadda ƴan Najeriya ke rayuwa fiye da ƴan Kenya da wasu ƙasashen Afrika "duk da tsadar farashin man fetur a ƙasar"
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 25 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 25 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 24 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Wasanni
Waɗanne ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa ne suka samu shiga gasar Firimiyar Najeriya a bana?
Bayan kusan shekara 18, ƙungiyar Ranchers Bees da ke jihar Kaduna ta samu nasarar komawa babbar gasar ƙwallon ƙafa ta ƙungiyoyin Najeriya, wato Firimiya.
Yamal ya gama buga wa Barcelona sauran wasannin bana
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga ranar Lahadi 19 zuwa Juma'a 24 ga watan Afrilun 2026.
City na son Fernandez, Villa na harin James Trafford
Manchester City na son ɗauko Enzo Fernandez, Aston Villa na harin James Trafford don maye gurbin Emiliano Martinez, yayin da Manchester United na duba yiwuwar siyen Micky van de Ven da Carlos Baleba.
PSG na son Fernandes, Barca na harin Silva da Neto
Paris-St Germain na son Mateus Fernandes, Chelsea na son ɗaukar Andoni Iraola da Cesc Fabregas a madadin Liam Rosenior, yayin da Barcelona ke son Marcus Rashford ya tsawaita zamansa a mastayin ɗan wasan aro.
Yadda tikitin wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya na dala 11,000 ke jan hankali
Abu ne mai wuya a gano abin da ya janyo tikitin ya yi tsadar gaske saboda Fifa ba ta fitar da yadda take tsara farashin tikiti ba.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda bukatar sabon bashin Tinubu ke tayar wa da wasu Sanatoci hankali
''Basukan da ake karba suna tayar min da hankali, saboda sai in ga kamar yaushe za a biya basukan nan? Ina ayyukan da ake yi da basukan nan?''
Abin da ya faru lokacin da Sarkin Haɗejia ya gwabza yaƙi da Turawa
“A shekarar 1906 ne Sarkin Hadejia na wancan lokacin mai suna Sarki Muhammad Bin Haru ya fahimci cewa zaman da ake yi tsakanin al’ummar masauratar da turawa ba zai yiwu ba, saboda haka sai ya bijire”.
Me ya sa ake ci gaba da tsare El-Rufai duk da hukuncin kotu?
Mai shari'a Khobo ya kuma ƙara da ICPC ta bayar da "gamsassun hujjojin" da za su sa a hana bayar da belin El-Rufai, kuma waɗanda suka shigar da buƙatar belin sun kasa gabatar da bayanan da za su ƙalubalanci matakin.
Me ya sa al-Qa'ida ta ƙi cewa uffan kan yaƙin Iran?
Bayani ɗaya ne tal cibiyar Al-Qa'ida ta fitar a ranar 4 ga watan Fabarairu lokacin da Amurka ke ci gaba da jibge sojoji da kayan yaƙi a Gabas ta Tsakiya gabanin kai wa Iran hari.
An ji ƙarar harbe-harbe ta sama a birnin Tehran
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai dangane da yaƙin Iran da ma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 23/04/2026
Hukuncin da kotu ta yanke kan ɗaukaka ƙarar Sheikh Abduljabbar
Wannan ne karon farko da Sheikh Abduljabbar ya bayyana a wata kotu tun bayan hukuncin kisa da aka yanke masa a shekarar 2022, bayan kama shi da laifin yin kalaman da ba su dace ba kan Annabi Muhammad.
Sarki Sulaimanu: Sarkin Kano na Fulani na farko a tarihi
Sarki Sulaimanu shi ne sarki na 44, amma shi ne sarki na farko a cikin sarakunan Fulɓe.
Abin da muka sani kan sake ɓullar korona a Najeriya
Tun bayan fitar wani rahoto da ke cewa an samu wani ɗan ƙasar China da ke ɗauke da cutar korona a birnin Calabar da ke jihar Cross River a kudu maso kudancin Najeriya, hankalin ƴan Najeriya ya tashi.
Wane ne sabon shugaban kamfanin Apple, mai ƙera wayar iPhone?
Ternus zai fara aiki ne a matsayin sabon shugaban kamfanin Apple a ranar 1 ga watan Satumba.
'Tsadar fom ɗin takara a APC illa ce ga cigaban ƙasa'
''Waɗanda suka cancanta, suna da ilimi, da ƙwarewa, da gaskiya da tausayi, da kishin ƙasa ba za su iya samun waɗannan kuɗaɗe ba da za su sayi fom, saboda haka ba za su iya tsayawa takara ba.''
Me ya hana Iran mallakar makamin nukiliya duk da tarin sinadarin uranium da take da shi?
Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), Rafael Grossi, ya shaida wa AP cewa, adadin sinadarin uranium ɗin da Iran ta mallaka, zai iya ba ta damar ƙera makaman nukiliya aƙalla 10.
Mai yiyuwa a tattauna da Iran nan da ranar Juma'a - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai dangane da yaƙin Iran da ma sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na 22/04/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































