Sakamakon zaben gwamnan Jihar Ekiti kai-tsaye
Wannan shafin yana kawo bayanai kai-tsaye game da sakamakon zaben Jihar Ekiti da ke kudu maso yammacin Najeriya a yayin da hukumar zaɓe ta INEC take fitar da alkaluman zaɓen.