Hotunan Buhari da wasu shugabannin duniya a wurin taron CHOGM

Ga wasu zaɓaɓɓun hotuna na wasu shugabannin duniya a wajen taron ƙasashe renon Ingila wato CGOGM.

An gudanar da taron ne a birnin Kigali na ƙasar Rwanda.

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na daga cikin mahalarta taron.