Hotunan Buhari da wasu shugabannin duniya a wurin taron CHOGM

Ga wasu zaɓaɓɓun hotuna na wasu shugabannin duniya a wajen taron ƙasashe renon Ingila wato CGOGM.

An gudanar da taron ne a birnin Kigali na ƙasar Rwanda.

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na daga cikin mahalarta taron.

Buhari da shugaban Rwanda

Asalin hoton, Presidency

Bayanan hoto, A nan Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ne tare da shugaban ƙasar Rwanda Paul Kagame.
Buhari da Boris Johnson a taron CHOGM

Asalin hoton, Presidency

Bayanan hoto, Firaministan Birtaniya Boris Johnson bayan sun gama tattaunawa kan abu biyar da Shugaba Buhari
Chogm

Asalin hoton, Presidency

Taron Chogm

Asalin hoton, Presidency

Taron Chogm

Asalin hoton, Presidency

Taron Chogm

Asalin hoton, Presidency

Bayanan hoto, Wasu shugabannin duniya na kallon raye-rayen da aka yi a taron don nishaɗantar da su
Taron Chogm

Asalin hoton, Presidency

Yarima Charles a Chogm

Asalin hoton, Presidency

Bayanan hoto, Yarima Charles na Birtaniya na jawabi a wajen taron.