Tarihin ƙabilar Hadzabe da alfanun ƙungiyar OIF ta harshen Faransanci

Lokacin karatu: Minti 1

Filin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi game da tarihin ƙabilar Hadzabe da kuma amfanin da ƙungiyar OIF ta masu magana da harshen Faransanci ta yi wa ƙasashe rainon Faransa.

Zulaiha Abubakar ce ta gabatar da shirin.