BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Gobara ta tashi a tashar nukiliyar UAE
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 17/05/2026
Dalilai 10 da suka sa dangantakar UAE da wasu ƙasashen Larabawa ta yi tsami
Yawan al'ummar UAE ya haura miliyan 11, amma kusan kashi 90 cikin 100 na wannan adadi ba 'yan ƙasar ba ne. Mutane da suka zo daga ƙasashe, su sama da 200 ne ke rayuwa da aiki a ƙasar, musamman daga Indiya da Pakistan da Bangladesh.
Yadda cutar Ebola ke neman sake zama annoba a duniya
Sai dai hukumar ta ƙara da cewar ɓarkewar cutar, a gabashin ƙasar, duk da mutum 246 ne suka kamu da ita, kuma kusan 90 suka mutu, lamarin bai kai matsayin annoba ba.
Me ya sa zazzaɓin 'typhoid' ke yawan kama baƙaƙen fata?
"Cutar na fara ɓarna ne daga ciki, ta na huda hanji, sannan ta kumbura hanta da saifa, cutar na kuma karya garkuwar jiki."
Putin da Shugaban UAE sun tattauna kan yaƙin Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 16/05/2026
Wane ne Abu-Bilal al-Mainuki da sojojin Najeriya da na Amurka suka kashe?
Da safiyar yau ne Shugaba Trump na Amurka ya ce dakarun Amurka da na Najeriya sun kashe - mataimakin babban kwamandan ƙungiyar IS na duniya a wani harin haɗin gwiwa.
Instagram ya kashe maɓallin ɓoye sirri, me hakan ke nufi ga saƙonnin sirrinku?
Wannan mataki na kashe maɓallin sirri da ake kira end-to-end encryption (E2EE) da zai daina aiki, wata fasaha ce da ke tabbatar da cewa mutum biyu kaɗai, wato wanda ya aika saƙo da wanda aka tura wa, ne za su iya ganin abin da ke cikin saƙon. Ko kamfanin da ya samar da manhajar ba zai iya karanta saƙonnin ba.
Yadda Ukraine ta zama cibiyar da mata ke renon cikin da ba nasu ba
Ukraine na duba yiwuwar kafa wata doka da za ta hana baƙi daga ƙasashen waje samun damar amfani da tsarin renon cikin wasu a ƙasar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 17 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 17 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 17 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 16 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Juventus ta matsa kan Silva, Barcelona na harin Pedro
Juventus na fatan nasara da masu gogayya da ita wajen siyan ɗan wasan Manchester City Bernardo Silva, Barcelona na ci gaba da nuna sha'awarta wajen auko an wasan Chelsea Joao Pedro, sai Coventry da ke harin ɗauko ɗan wasan Georginio Wijnaldum.
Newcastle ta dage kan farashin Gordon, Liverpool na son Diomande
Newcastle ta dage kan farashin da ta sanya wa Anthony Gordon, yayin da Liverpool ke duba yiwuwar ɗauko yan wasa 4, inda shi kuwa ɗan wasan Brentford Michael Kayode, ya ƙi amincewa da tayin Juventus.
Beckham ya zama biloniya na farko daga Burtaniya a fannin wasanni
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 11 zuwa 16 ga watan Mayun 2026.
Manchester City da PSG na hamayya kan Valverde, Arsenal na zawarcin Fernandez
Manchester City da PSG na zawarcin ɗan wasan tsakiya na Real Madrid Federico Valverde, Arsenal ta ƙwallafa rai kan ɗan wasan West Ham Mateus Fernandes.
Ko Mourinho zai iya gyara Real Madrid?
Sabon babi ne ake fatan buɗewa na kawo muhimmin canji a Real Madrid, sanin cewa Jose Mourinho zai dawo ƙungiyar bayan shekara 13 da raba gari da ita.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda aka sace ɗalibai a jihohin Borno da Oyo a Najeriya
'Yan bindigan sun sace ɗaliban da zuwa yanzu ba a tantance yawansu ba a wasu makarantu a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya da kuma jihar Oyo da ke kudu maso yammacin kasar a ranar Juma'a.
Bambancin yadda ƴan Arewa da ƴan Kudu ke zaɓe a Najeriya
A siyasar Najeriya, ɓangaren da dan takara ya fito da kuma addini na taka rawa sosai wajen zaɓe, sai dai babu wani abu ɗaya tilo da za a ce shi ne al'ummar dukkanin ɓangarorin ƙasar za su dogara da shi wajen zaɓen shugaba.
Abin da ya kamata ku sani kan zaɓukan fitar da gwanin APC
A yau ne jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya za ta fara gudnar da zaɓukar fitar da gwani na waɗanda ke son tsaya mata takara a zaɓukan 2027 da ke tafe.
Me ya sa Iran ta fi kai hare-hare kan Daular Larabawa?
Ana za ayoyin tambayoyin ne bayan wani rahoto da shafin Axios na intanet, ya ce jami'an Amurka da na Isra'ila sun nuna cewa sojojin saman UAE na da hannu a hare-haren da aka kai wa Iran.
'Boko Haram ta sace ɗalibai a Borno'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Juma'a 15/05/2026
Ƙasashe bakwai da suka fi fama da ƙarancin ruwan sama a duniya
Masana sun ce yawancin ƙasashen da ke fama da irin wannan yanayi na ƙarancin ruwan sama suna a yankuna ne na rairayin hamada, kamar Sahara a Afirka da kuma yankunan rairayi na Gabas ta Tsakiya.
Mece ce gaskiyar shekarun Mahmud Buba da aka fi sani da Abin Al'ajabi?
A hirar matashin da ya yi da BBC a makon da ya gabata, Mahmud Buba ya bayyana wa kafar cewa shekarunsa sun haura 25 wanda hakan zai ba shi damar tsayawa takarar kujerar majalisar wakilai bisa doka.
Wane ne ya fara gina Ka'aba?
Alƙaluma sun nuna cewa aƙalla a kowace shekara akwai mutum miliyan 13 zuwa 15 da ke ziyartar ɗakin a duk shekara da suka haɗa da fiye da miliyan 11 da ke halartar Umra da kuma miliyan 2 zuwa 3 da ke zuwa aikin Hajji a kowace shekara.
Jadawalin manyan jam'iyyun siyasar Najeriya na zaɓen fitar da gwani
Manyan jam'iyyu huɗu a Najeriya sun fitar da jadawalin da suke shirin bi wajen gudanar da zaɓen fitar da gwani kafin babban zaɓen 2027.
Ko me ya sa hankalin ƴan adawa tashi kan alƙawarin wa'adi ɗaya na Peter Obi?
Jam'iyyun hamayyar ƙasar sun yi watsi da kalaman nasa, inda suka bayyana su a matsayin na yaudara da neman jan hankalin jama'a.
Waɗanne ƙasashen Larabawa ne ke ɗasawa da Isra'ila?
Ƙasashen Larabawa da dama na bayyana rashin amincewa da Falasɗinu da mamayar Isra'ila a Gaza a matsayin dalilin rashin shiga diflomasiyya da Isra'ila.
Abin da zai iya hana ka auren mace fiye da ɗaya
Sheikh Ahmed el-Tayeb ya ce auren mace fiye da ɗaya abu ne da ya dogara kan wasu sharuɗɗa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.





























































