Wadanne tambayoyi kuke da su kan aikin Hajji?

Ka'abah

Asalin hoton, Anadolu Agency

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da aikin Hajji.

BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.