Aiki da BBC
Sunan Aiki: Dan jarida mai yada labarai, a BBC Hausa (Abuja)
Kwantiragi: Watanni 12 Wuri: Abuja, Nigeria Abin Lura: Ana shawartar mutanen da suka nemi wannan aiki a watan Mayun 2014 (BBC/TP/139984/7915) kada su sake nema, don kuwa sharuddan da aka gabatar ba su sauya ba.
A shiga shafin da ke biye don samun karin bayani game da aikin da kuma gabatar da bukatar neman aikin: <link type="page"><caption> http://careerssearch.bbc.co.uk/jobs/job/Broadcast-Journalist-BBC-Hausa-Abuja/8975</caption><url href="http://careerssearch.bbc.co.uk/jobs/job/Broadcast-Journalist-BBC-Hausa-Abuja/8975" platform="highweb"/></link>
Za a rufe karbar bukatar neman aikin ne ranar 10 ga watan Satumba 2014.
BBC Hausa







