Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin 'Potato Bolani' - burodi mai dankali

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Lokacin karatu: Minti 1

A filinmu na Girke-Girken Ramadan, yau Maryam Auwal - wadda aka fi sani da 'meerahscuisine' - ta nuna mana yadda ake haɗa 'Potato Bolani', wato burodi mai dankali a cikinsa.