Wasannin karshen mako a nahiyar Turai

Asalin hoton, Getty Images
A karshen wannan makon za a fafata a wasanni daban-daban na nahiyar.
Ga wasu daga cikin wasannin da za a fafata a ranar Asabar.
Gasar firemiya ta Ingila
- Manchester City da Aston Villa
- Brighton & Hove Albion da Everton
- Watford da AFC Bournemouth
- West Ham United da Sheffield United
- Burnley da Chelsea
Gasar Serie A ta Italiya
- Lecce da Juventus
- Internazionale da Parma
- Genoa da Brescia
Gasar Bundesliga ta Jamus
- Bayern München da Union Berlin
- Hertha BSC da Hoffenheim
- Freiburgda RB Leipzig
- Schalke 04 da Borussia Dortmund
- Paderborn da Fortuna Düsseldorf
- Bayer Leverkusenda Werder Bremen







