Me kuke son sani game da masarautar Sokoto?

Asalin hoton, Getty Images
BBC tana son ta kawo muku wasu shirye-shirye kan tarihin wasu masarautun gargajiya. Saboda haka ku aiko mana da tambayoyinku game da masarautar Sokoto.
Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.







