BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Bam ya tashi kan hanyar Gusau zuwa Funtuwa
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba 25 ga watan Fabrairun 2026.
Manyan ƙalubalen da ke gaban sabon babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya
Da yake tattaunawa kan batun, masanin tsaron ya lissafa wasu ƙalubale manya da ya ce sabon babban sufeton zai ci karo da su, kamar haka:
Ƴan ƙwallo Musulmai da ke taka leda suna azumin Ramadan
Musulmai na gudanar da azumin Ramadana a fadin duniya, haka nan ma ƴan wasan ƙwallon ƙafa Musulmai a nahiyar Turai na ci gaba da gudanar da sana'arsu duk kuwa da cewa wajibi ne su ƙaurace wa ci da sha, kamar yadda addini ya tanada.
Ko za a iya dakatar da Shari'ar Musulunci a Arewacin Najeriya?
Ƴan Najeriya musamman na arewacin ƙasar sun fusata dangane da bayanan da ke nuna yadda wani gungun ƴan Najeriya ya bayyana a gaban Majalisar Dokokin Amurka inda ya nuna wa majalisar cewa Shari'ar Musulunci da ake yi a arewacin Najeriya ce ke taimakawa wajen azabtar da Kiristoci a ƙasar.
Da gaske ne gwamnatin Najeriya ta biya Boko Haram kuɗi don sakin ɗaliban Neja?
Wasu rahotonni sun nuna cewa gwamnatin Najeriya ta biya aƙalla naira biliyan biyu ga Boko Haram kafin ƙungiyar ta saki ɗakiban Papiri fiye da 260 da ke jihar Neja.
Martanin da Miyetti-Allah ta mayar wa Amurka kan zargin kisan Kiristoci
Cikin wata hira da BBC, Shugaban ƙungiyar na ƙasa Baba Othman Nganzerma ya bayyana Miyetti Allah da kasancewa ƙungiyar masu sana'ar kiwo, ba tare da la'akari da addini ko ƙabila ba.
Wane ne zai gaji jagoran addinin Iran Ayatollah Khamenei?
Khamenei ya yi gargaɗin cewa makaman Iran na da ƙarfin da za su nutsar da jiragen ruwan yaƙi na Amurka, kuma ya yi gargaɗin cewa duk wani mataki na kai wa Iran hari zai iya haifar da rikici a ɗaukacin yankin.
Yadda 'yan bindiga suka kori makiyaya daga gidajensu a Kaduna
Fulani makiyaya na barin muhallansu a karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna a Najeriya saboda yadda ƴan bindiga suka addabe su da hare-hare da garkuwa da ƴan uwansu da kuma kashe wasu.
Wane ne sabon sufetan ƴansandan Najeriya Tunji Disu?
An haifi Olatunji Rilwan Disu ne a jihar Legas da ke kudu masu yammacin Najeriya ranar 13 ga watan Afurilun 1966.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 25 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 25 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 25 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 25 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Man United ta sanar da cin riba, amma kuɗin bashi ya karu
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 22 zuwa 27 ga Fabrairu 2026
Real Madrid na zawarcin Cambiaso, ƙungiyoyin firimiya na son Nmecha
Manyan ƙungiyoyin gasar Firimiya na rubibin Felix Nmecha na Borussia Dortmund da Yan Diomande na RB Leipzig da kuma Andrea Cambiaso na Juventus.
Real Madrid da Liverpool za su yi musayar Rodrygo da Szoboszlai, Man U na son dawo da McTominay
Manchester United na tunanin dawo da Scott McTominay Old Trafford, Real Madrid na sa ido kan Micky van de Ven, yayin da Brighton ke fatan kammala yarjejeniyar sayen Said El Mala.
Real Madrid da Barca na fafatawa kan Rodri, Arsenal da Chelsea sun ja daga kan Alvarez
Real Madrid da Barcelona za su yi ƙoƙarin daukar Rodri daga Manchester City, burin Liverpool na siyan Zeki Celik ya ƙaru, yayin da Arsenal da Chelsea ke son Julian Alvarez.
Real ta bai wa Uefa shaidar an ci zarafin Vinicius a Benfica
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 15 zuwa 20 ga Fabrairu 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Muna bakin ƙoƙarinmu don ganin an saki Walida - Namadi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 24 ga watan Fabrairun 2026.
Me harin Lakurawa kan ayarin jagoran rundunar soji ke nufi ga tsaron ƙasar?
A watan Nuwamban shekarar 2025 ne mayaƙan Iswap suka kai harin ƙwanton ɓauna kan ayarin sojojin Najeriya, inda suka yi awon gaba da Birgediya Janar Musa Uba.
Yadda kisan gagarumin mai safarar kwaya ke neman jefa Mexico cikin tashin hankali
Ƙwararrun da BBC ta zanta da su sun yi gargaɗin cewa yadda ƙungiyar ta shahara abu ne mai wuya kisan ''El Mencho'' ta tarwatsa ta.
Neman a soke Shari'a da wasu matakai 5 da ake son Trump ya ɗauka a kan Najeriya
A sanarwar da Moore ya fitar bayan miƙa rahoton binciken, ya ce sun ba gwamnatin Amurka wasu muhimman shawarwari na matakan da suke so a ɗauka domin magance matsalar.
Me ya sa Iran ta ƙi miƙa wuya duk da jibge kayan yaƙin Amurka a Gabas ta Tsakiya?
Jakadan shugaban Amurka na musamman Steve Witkoff ya ce Donald Trump ya gaza gane me ya sa har yanzu Iran ba ta miƙa wuya ba duk da jibge kayan yaƙin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
Sabbin hanyoyin da malaman Musulunci a Najeriya ke yaɗa wa'azi
Akwai hanyoyi da dama na shafukan sada zumunta da malaman ke amfani da su wajen isar da karatunsu, waɗanda a wasu lokutan ma kan taimaka musu wajen tara makudan kuɗi, a cewar ƙwararrun masu amafni da shafukan.
Me zai bambanta zaɓen Najeriya mai zuwa da waɗanda suka gabata?
Ƴan Najeriya na sa ran ganin sauye-sauye a hanyoyin gudanar da zaɓukan ƙasar a zaɓen 2027 da ke tafe nan da shekara guda.
Yadda aka haifi jariri da mahaifar matar da ta mutu
Likitocin da suka gudanar da aikin sun ce wannan "lokaci ne mai matuƙar muhimmanci", wanda zai bai wa sauran mata masu fama da lalurar rashin mahaifa fatan samun waraka.
El-Rufai ya maka ICPC a kotu
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 23 ga watan Fabrairun 2026.
Me ya sa Elon Musk ke son gina birni a duniyar wata?
Shugaban kamfanin na X da Tesla da SpaceX - kuma wanda ya fi kowa arziki a duniya ya ce zai iya cika burinsa a cikin shekara 10.
Yadda wani ƙauyen Rasha ya rasa ɗaukacin mutanensa a yaƙin Ukraine
Kusan ɗaukacin maza ƴan shekara 18 zuwa 55 sun bar ƙauyen, a cewar mazauna garin, inda suka shiga yaƙin da Rasha take yi a Ukraine.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
































































