Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Kasuwar 'yan kwallo: Wasu daga cikin 'yan wasan da aka saya a watan Agusta
Tun a ranar 27 ga watan Yuli ne aka bude kasuwar musayar 'yan wasa a Ingila, wadda za a rufe a ranar 5 ga watan Oktoba.
Amma an dan samu tsaiko saboda tasirin annobar korona, sai dai an bar musayar cikin gida ta wani dan lokaci tsakanin gasar Premier da karamar gasa ta Ingila daga 5 zuwa 16 ga watan Oktoba.
Ga wasu daga cikin 'yan wasan da aka saya a Premier da kuma jita-jitar da ake yaɗawa:
Ranar 30 ga Agusta
Gasar Premier
Matt Doherty [Wolves - Tottenham] kan kudin da ba a bayyana ba
Mario Lemina [Southampton - Fulham] a matsayin aro
Harrison Reed [Southampton - Fulham] kan kudin da ba a bayyana ba
Ranar 29 ga Agusta
Gasar Premier
Rodrigo [Valencia - Leeds] Fan miliyan 26
Robin Koch [Freiburg - Leeds] kan kudin da ba a bayyana ba
Ranar 28 ga Agusta
Gasar Premier
Eberechi Eze [QPR - Crystal Palace] Fan miliyan 19.5
Thiago Silva [Paris St-Germain - Chelsea] kyauta
Ranar 27 ga Agusta
Gasar Premier
Malang Sarr [Nice - Chelsea] kyauta
Ranar 26 ga Agusta
Gasar Premier
Ben Chilwell [Leicester - Chelsea] fan miliyan 45
Ranar 24 ga Agusta
Gasar Premier
Jeff Hendrick [Burnley - Newcastle] kyauta
Ranar 20 ga Agusta
Gasar Premier
Antonee Robinson [Wigan - Fulham] fan miliyan 2
Ranar 19 ga Agusta
Gasar Premier
Aaron Ramsdale [Bournemouth - Sheffield United] fan miliyan18.5
Ben Chrisene [Exeter - Aston Villa] kan kudin da ba a bayyana ba
Kasa da kasa
Reinier [Real Madrid - Dortmund] aro
Ranar 18 ga Agusta
Gasar Premier
Joe Hart [Burnley - Tottenham] kyauta
Kasa da kasa
Trevoh Chalobah [Chelsea - Lorient] aro
Adam Lewis [Liverpool - Amiens] aro
Ike Ugbo [Chelsea - Cercle Bruges] aro
Ranar 17 ga Agusta
Gasar Premier
Matheus Pereira [Sporting Lisbon - West Brom] kan kudin da ba a bayyana ba
Kasa da kasa
David Silva [Manchester City - Real Sociedad] kyauta kyauta
Ranar 16 ga Agusta
Kasa da kasa
Tahith Chong [Manchester United - Werder Bremen]kyauta
Ranar 14 ga Agusta
Gasar Premier
Will Norris [Wolves - Burnley] kan kudin da ba a bayyana ba
Willian [Chelsea - Arsenal] kyauta
Kasa da kasa
Dimitri Foulquier [Watford - Granada] kan kudin da ba a bayyana ba
Cucho Hernandez [Watford - Getafe] aro
Jan Vertonghen [Tottenham - Benfica] kyauta
Ranar 13 ga Agusta
Gasar Premier
Cody Drameh [Fulham - Leeds] kan kudin da ba a bayyana ba
Kasa da kasa
Bartosz Kapustka [Leicester - Legia Warsaw] kan kudin da ba a bayyana ba
Blaise Matuidi [Juventus - Inter Miami] kyauta
Ranar 12 ga Agusta
Kasa da kasa
Mohammed Salisu [Real Valladolid - Southampton] fan miliyan 10.9
Alex Dobre [Bournemouth - Dijon] kan kudin da ba a bayyana ba
Vakoun Issouf Bayo [Celtic - Toulouse] aro
Ranar 11 ga Agusta
Gasar Premier
Pierre-Emile Hojbjerg [Southampton - Tottenham] kan kudin da ba a bayyana ba
Kyle Walker-Peters [Tottenham - Southampton] kan kudin da ba a bayyana ba
Ranar 10 ga Agusta
Gasar Premier
Joe Gelhardt [Wigan - Leeds] kan kudin da ba a bayyana ba
Jack Harrison [Manchester City - Leeds] aro
Kasa da kasa
Kostas Tsimikas [Olympiakos - Liverpool] fan miliyan 11.7
Ranar 9 ga Agusta
Kasa da kasa
Angel Gomes [Manchester United - Lille] kyauta
Ranar 6 ga Agusta
International
Alexis Sanchez [Manchester United - Inter Milan] kan kudin da ba a bayyana ba
Ranar 5 ga Agusta
Gasar Premier
Nathan Ake [Bournemouth - Manchester City] fan miliyan 40
Kasa da kasa
Dru Yearwood [Brentford - New York Red Bulls] kan kudin da ba a bayyana ba
Ranar 4 ga Agusta
Kasa da kasa
Ferran Torres [Valencia - Manchester City] fan miliyan 20.87