Kalli hotunan 'yan wasan Madrid da suka fafata da Bayern Munich

Tawagar 'yan wasan Real Madrid sun iya birnin Munich na Jamus domin karawa da Bayern Munich a wasan farko na dab da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai.

Wannan ne karo na 25 da kungiyoyin biyu za su fafata a gasar Turai.

Mun zabo muku wasu daga cikin hotunan 'yan wasan na Madrid lokacin da suka isa Jamus:

'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Kusan dukkan 'yan wasan Real Madrid sun tafi domin wannan wasa
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Ciki har da Toni Kroos wanda tsohon dan wasan Bayern Munich ne
'Yan wasan Real Madrid
Bayanan hoto, Gareth Bale na cikin tawagar, wacce ta isa Munich a ranar Talata
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, A bara ma Madrid ce ta fitar da Bayern a zagayen dab da na kusa da na karshe
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Magoya baya sun fita domin yin maraba ga tawagar ta Madrid
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Kyaftin Sergio Ramos, wanda bai buga wasa na biyu da Juventus ba, na cikin tawagar a wannan karon
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Cristiano Ronaldo (daga dama) ya ci kwallo a duk wasan da ya buga a gasar a bana. Yana tare da Marcelo (tsakiya) da Casemiro (daga hagu)
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Bayern Munich ta fitar da Sevilla a zagayen da ya gabaci wannan
'Yan wasan Real Madrid

Asalin hoton, Real Madrid

Bayanan hoto, Yayin da Real ta doke Juventus da kyar a zagayen dab da na kusa da na karshe