Kai-tsaye: Sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Ghana

Mutum kusan miliyan 17 ne ake tsammanin sun jefa ƙuri'unsu a zaɓen shugaban ƙasar Ghana da aka gudanar ranar Litinin 7 ga watan Disamba.

An gudanar da zaɓen ne a rumfuna 38,000 da ke larduna 16 na faɗin ƙasar ta Ghana.

Mutum goma sha biyu ne suka tsaya takarar shugabancin Ghana sai dai fafatawar ta fi zafi tsakanin shugaban ƙasa Nana Akufo-Addo na jam'iyyar NPP da tsohon shugaban ƙasar John Dramani Mahama na jam'iyyar NDC.

Ku duba yadda sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Ghana yake kai-tsaye:

Kai-tsaye: Sakamakon zaɓen shugaban ƙasar Ghana