Wadanne tambayoyi kuke da su kan sabbin masarautun Kano?

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da sabbin masarautun Kano.

BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.