Bayanai kan 'yan takarar shugabancin Kamaru

A ranar Lahadi ne al'ummar kasar Kamaru za su zabi sabon shugaban kasa.

Cikin 'yan takarar har da shugaba mai ci Paul Biya wanda ya shafe shekara 36 yana kan karagar mulkin kasar.

Ga dai wasu bayanai da BBC ta tattaro muku kan 'yan takarar, sai ku latsa kasa domin karantawa,