Girke-girken Ramadan: Yadda ake "chicken corn soup", wato romon kaza mai masara da dankali

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallo
Lokacin karatu: Minti 1

A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Salma Salisu Adam wacce aka fi sani da Chef Salma za ta nuna muku yadda ake yin "chicken corn soup", wato miyar kaza mai masara da dankali, ana farfesun ba tare da wani abin haɗi ba.