Yadda aka yi tattakin Ashura a wasu kasashen duniya

Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A Iraƙi, dubban mutane ne suka fita tatakin ranar Ashura din a ranar Litinin 8 ga Agustan 2022.
Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Nan kuma a Indiya ne mutane ke dukan jikinsu ta yadda har yake fitar da jini. Mutanen sun yi tattakin ne a garin Kolkataranar Talata 9 ga Agustan 2022.
Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A wajen tatakin Ashurar a Iraƙi mutane sun yi ta rusa kuka don jimamin runawa da kisan da aka yi wa Sayyadina Hussaini, jikan Manzon Allah SAW>
Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mutane sun kuma zauna jugum-jugum a Iraƙin bayan gama zagaye.
BEIRUT, LEBANON - AUGUST 09: Shia Muslims gather to attend mourning procession marking the day of Ashura in Beirut, Lebanon on August 09, 2022. Within Muharram month devotees commemorate the martyrdom of Prophet Muhammad's grandson Imam Hussein (Husayn Ibn Ali) along with 72 loyal companions, who was killed in the battle of Karbala in modern day Iraq in 680 AD. (Photo by Hussam Shbaro/Anadolu Agency via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Can a birnin Beirut na Labanon ma mabiya Shi'a ne suka taru ranar Talata don yin tattakin ranar Ashuran.
Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An yi wa Sayyadina Hussaini kisan gilla ne a birnin Karbala na Iraƙi tare da mabiyansa 72 a shekarar miladiyya ta 680.
MANAMA, BAHRAIN - AUGUST 09: People attend a mourning ritual on the day of Ashura during the month of Muharram on the Islamic calendar, in Manama, Bahrain on August 09, 2022. Within Muharram month devotees commemorate the martyrdom of Prophet Muhammad's grandson Imam Hussein (Husayn Ibn Ali) along with 72 loyal companions, who was killed in the battle of Karbala in modern day Iraq in 680 AD. (Photo by Ayman Yaqoob/Anadolu Agency via Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A can birnin MAnama na Bahrain ma an yi tattakin na Ashura.
Ashura day Iraq

Asalin hoton, Getty Images