Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Zaɓen Gwamnan Ondo: Sakamakon zaben kai-tsaye
Wannan shafin yana kawo bayanai kai tsaye a yayin da hukumar zaɓe ta INEC ta ke fitar da alkaluman zaɓen.
Za ku iya bin rahotanni kai-tsaye game da zaɓen idan kuka latsa nan: