Lebanon: Hotunan fashewar abubuwa a Beirut

Beirut babban birnin Lebonon, ya fuskanci wata mummunar fashewa, wadda ta kashe mutane fiye da dari daya ta kuma jikkata dubbai sannan ta lalata birnin.

Shugaban kasar Michel Aoun ya ce ton fiye da 2,750 na wasu sinadirai na Ammonium nitrate da aka ajiye a wani wajen ajiye kayayyaki na tsawon shekaru shida ne ya janwo wannan barna.

Hotunan na karkashin dokar hakkin mallaka