Lebanon: Hotunan fashewar abubuwa a Beirut

Beirut bayan fashewar

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Yankin da ke kusa da tashar ruwa ta Beirut ta fuskanci mummunar fashewa

Beirut babban birnin Lebonon, ya fuskanci wata mummunar fashewa, wadda ta kashe mutane fiye da dari daya ta kuma jikkata dubbai sannan ta lalata birnin.

Shugaban kasar Michel Aoun ya ce ton fiye da 2,750 na wasu sinadirai na Ammonium nitrate da aka ajiye a wani wajen ajiye kayayyaki na tsawon shekaru shida ne ya janwo wannan barna.

Butun Mutumin 'yan ciranin Lebonan a tsaye gaban ginin da ya ruguje

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Butun Mutumin 'yan ciranin Lebonan a tsaye gaban ginin da ya ruguje
An dauki wannan hoton a ranar 4 ga watan Agusta 2020, da ke nuna cikakkiyar barnar da aka samu kan titin tsakiyar Beirut

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Fashewar ta lalata gidaje da gine-gine masu yawa
Hayaki ya turnike samaniya bayan fashewar da aka samu

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Hayaki ya turnike samaniya bayan fashewar da aka samu
Wani mutum da aka ceto da raunuka a jikinsa bayan faruwar lamarin

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wani mutum da aka ceto da raunuka a jikinsa bayan faruwar lamarin
Wani mutum dauke da wata yarinya da ta ji rauyni

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mutum dauke da wata yarinya da ta ji rauyni
Wata 'yar cirani mai aiki cikin tashin hankali bayan fashewar da aka samu kusa da tashar jiragen ruwa a Beirut

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Tituna sun cika da ifece-ifece a lokacin bayan fashewar
Wani otel bayan kofofin gilashinsa sun tarwatse a kasa

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Tagogi sun yi kaca-kaca sakamakon fashewar
Bakin hayaki da ya turnuke sama sakamakon fashewar

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Bakin hayaki da ya turnuke sama sakamakon fashewar

Hotunan na karkashin dokar hakkin mallaka