EFCC ta yi tattaki don yaki da cin hanci a Ranar Valentine

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'anati tana tattaki a duk fadin kasar ranar Juma'a domin wayar da kan jama'a game da illar cin hanci da rashawa.

EFCC ta shirya hakan ne albarkacin Ranar Valentine, wato ranar masoya ta duniya.

EFCC tattaki

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, EFCC a ce ta ware ranar 14 ga watan Fabrairu, wato Ranar Masoya ta Duniya domin gudanar da tattakin ne domin ta janyo hankalin 'yan kasar bisa illar wannan mugunyar dabi'a
EFCC tattaki

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Hotunan da hukumar ta wallafa a shafinta na Twitter sun nuna yadda ake yin tattakin a jihohi daban-daban na kasar.
EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC

EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC Gombe

Bayanan hoto, A jihar Gombe ma an yi tattakin, nan Gwamna Inuwa Yahaya ne yake jawabi ga dandanzom mutanen.
EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC Gombe

Bayanan hoto, MAsu yi wa kasa hidima na daga gaba-gaba wajen tattakin.
EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC Gombe

EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC Umuahia

EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC

EFCC tattaki

Asalin hoton, EFCC