Yadda aka yi bikin cikar Sarkin Zazzau shekara 45 a kan mulki

Kek din kasaita da aka yi wa Sarkin Zazzau

Asalin hoton, @amorsbakery

Bayanan hoto, Hoton Sarki Shehu Idris a jikin kek na alfarma mai hawa uku, wanda yake da launin fari da ruwan zinare. An yi kek din na musamman ne domin bikin cikar sarkin shekara 45 yana jagorantar Masarautar Zazzau
Sarkin Zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris a lokacin bikin cikarsa shekara 45 a kan mulki ranar Asabar 8 ga watan Fabrairun shekarar 2020

Asalin hoton, @mlgkaduna

Bayanan hoto, Sarkin Zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris a lokacin bikin cikarsa shekara 45 a kan mulki ranar Asabar 8 ga watan Fabarairun shekarar 2020
Tambarin arewa a kan rawani

Asalin hoton, Majeeda Studio

Bayanan hoto, Yadda aka kawata rawanin wani mahayin doki da tambarin Arewacin Najeriya
Uban Garin Zazzau Alhaji Bashir Shehu Idris yayin hawan daba

Asalin hoton, Hakuri Photos and Majeeda Studio

Bayanan hoto, Uban Garin Zazzau Alhaji Bashir Shehu Idris yayin hawan daba
Wani mahayin doki da ya bade fuskarsa da bula a wurin hawan dabar cikar Sarkin Zazzau Shehu Idris shekara 45 a kan karaga

Asalin hoton, @ghøst_alamin

Bayanan hoto, Wani mahayin doki da ya bade fuskarsa da bula a wurin hawan dabar cikar Sarkin Zazzau Shehu Idris shekara 45 a kan karaga
Mahayan dawaki

Asalin hoton, @ghøst_alamin

Bayanan hoto, Tawagar wasu mahayan dawaki a lokacin hawan dabar murnar cikar Sarki Shehu Idris shekara 45 a kan mulkin Masarautar Zazzau
Sarkin Zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris

Asalin hoton, Hakuri Photos and Majeeda Studio

Bayanan hoto, 'Yan majalisar Sarkin Zazzau zagaye da mai gayya mai aiki kuma mai masaukin baki, Sarkin Zazzau Shehu Idris a ranar bikin
'Yan bindigar Sarkin Zazzau

Asalin hoton, Hakuri Photos & Majeeda Studios

Bayanan hoto, 'Yan bindigar Sarkin Zazzau
Masu wasa da wuta a lokacin bikin

Asalin hoton, @AlheriSufyan

Bayanan hoto, Masu wasa da wuta a lokacin bikin
Magajin Garin Zazzau Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya yi hawa tare da jama'arsa

Asalin hoton, Hakuri Photos and Majeeda Studio

Bayanan hoto, Tawagar Magajin Garin Zazzau
Sarkin Zazzau Shehu Idris na karbar gaisuwa daga mabiya

Asalin hoton, @Abba_Ramalan

Bayanan hoto, Sarkin Zazzau Shehu Idris na karbar gaisuwa daga talakawansa
Hagu zuwa dama: Ministan Muhalli Dr Mohammad Mahmoud, Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris

Asalin hoton, Hakuri Photos & Majeeda Studio

Bayanan hoto, Hagu zuwa dama: Ministan Muhalli Dr. Mohammed Mahmoud, Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris
Magajin Garin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli yana kai gaisuwa

Asalin hoton, Hakuri Photos and Majeeda Studio

Bayanan hoto, Magajin Garin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli yana kai gaisuwa
Danruwatan Zazzau Alhaji Bello Shehu Idris

Asalin hoton, Hakuri Photos & Majeeda Studios

Bayanan hoto, Danruwatan Zazzau Alhaji Bello Shehu Idris
Sarkin Zazzau tare da Gwamnan Jihar Kaduna Nasir Ahmed Elrufa'i a wajen taron

Asalin hoton, @GovKaduna

Bayanan hoto, Sarkin Zazzau tare da Gwamnan Jihar Kaduna Nasir Ahmed Elrufa'i a wurin taron
Sarkin Musulmi ya zauna kusa da Sarkin Zazzau Shehu Idris

Asalin hoton, Instagram/majeeda_studio

Bayanan hoto, Sarkin Musulmi ya zauna kusa da Sarkin Zazzau Shehu Idris
Danmajen Zazzau Alhaji Nasiru Shehu Idris ya yi Hawan Daba

Asalin hoton, Hakuri Photos & Majeeda Studio

Bayanan hoto, Danmajen Zazzau Alhaji Nasiru Shehu Idris ya yi Hawan Daba
Uban Garin Zazzau Alhaji Bashir Shehu Idris yayin hawan daba

Asalin hoton, Hakuri Photos and Majeeda Studio

Bayanan hoto, Uban Garin Zazzau Alhaji Bashir Shehu Idris yayin hawan daba
Wasu mahalarta taron

Asalin hoton, Arewaemag

Bayanan hoto, Wasu daga cikin mahalarta taron
Sarkin Zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris

Asalin hoton, Instagram/majeeda-studio

Bayanan hoto, Sarkin Zazzau Alhaji Dr. Shehu Idris a lokacin bikin cikarsa shekara 45 a kan mulki a ranar Asabar 8 ga watan Fabarairun shekarar 2020