Zababbun hotunan makon sabuwar shekara

Zababbun hotuna na wannan makon daga nahiyar Afirka:

Wasu yara kenan suke wasannin tartsatsin wuta yayin bikin shiga sabuwar shekara a Kibera da ke Nairobi a Kenya ranar 1 ga watan 2020.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu yara kenan suke wasannin tartsatsin wuta yayin bikin shiga sabuwar shekara a Kibera da ke Nairobi a Kenya ranar 1 ga watan 2020.
Presentational white space
A wannan lokaci a Afirka ta Kudu, mawaka ma ba a bar su a baya ba wajen wasa da tartsatsin wuta yayin bikin AfricaGrow.

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Yayin shigowa sabuwar shekarar, mawaka ma ba a bar su a baya ba wajen wasa da tartsatsin wuta yayin bikin AfricaGrow a Afirka ta Kudu.
Presentational white space
Wani kenan da yake rawa saboda murnar sabuwar shekara a birnin Legas da ke Najeriya.

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Wani kenan yake rawa saboda murnar sabuwar shekara a birnin Legas da ke Najeriya.
Presentational white space
Wasu 'yan Najeriya kenan da suka zabi zuwa coci a maimakon gidajen rawa domin murnar sabuwar shekara.

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Wasu 'yan Najeriya kenan da suka zabi zuwa coci a maimakon gidajen rawa domin murnar sabuwar shekara.
Presentational white space
A ranar Litinin, dandazon mutane ne ke murna a birnin Omdurman na Sudan bayan kotu ta yanke hukuncin kisa ga jami'an leken asiri 29 sakamakon samunsu da laifin azabtarwa da kuma kashe wani malami

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, A ranar Litinin, dandazon mutane ne ke murna a birnin Omdurman na Sudan bayan kotu ta yanke hukuncin kisa ga jami'an leken asiri 29 sakamakon samunsu da laifin azabtarwa da kuma kashe wani malami.
Presentational white space
Wasu jami'an tsaro masu atisaye kenan suka tube rigunansu a kusa da Masar a ranar sabuwar shekara...

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu jami'an tsaro masu atisaye kenan suka tube rigunansu a ranar sabuwar shekara...
Presentational white space
Suna kuma nuna jaruntakarsu a makarantar horar da 'yan sanda da ke Cairo yayin murnar sabuwar shekara.

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Suna kuma nuna jaruntakarsu a makarantar horar da 'yan sanda da ke Cairo yayin murnar sabuwar shekara.
Presentational white space
A ranar Juma'a, masu goyon bayan dan takarar jami'yya mai mulki Guinea-Bissau Domingos Pereira kenan yayin da suka hallarci gangamin yakin neman zabe gabannin zaben kasar.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Juma'a, masu goyon bayan dan takarar jami'yya mai mulki Guinea-Bissau Domingos Pereira kenan yayin da suka hallarci gangamin yakin neman zabe gabannin zaben kasar.
Presentational white space
Presentational white space
Presentational white space
A wani wurin sayar da shayi a Addis Ababa babban birnin Ethiopia, wani mai suna Filimon Tesfaselassie kenan yake zuba shayi cikin kofi.
Bayanan hoto, A wani wurin sayar da shayi a Addis Ababa babban birnin Ethiopia, wani mai suna Filimon Tesfaselassie kenan yake zuba shayi cikin kofi.
Presentational white space
Wani doki kenan aka yi wa kwaliyya domin murnar sabuwar shekara a bakin teku a birnin Legas

Asalin hoton, Grace Ekpu/BBC

Bayanan hoto, Wani doki kenan aka yi wa kwaliyya domin murnar sabuwar shekara a bakin teku a birnin Legas.
Presentational white space
A ranar Juma'a, wasu 'yan kasar Libiy kenan suka fito kan tituna a Tripoli babban birnin kasar domin nuna goyon baya ga gwamntin kasar mai samun goyon bayan Majlisar Dinkin Duniya.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A ranar Juma'a, wasu 'yan kasar Libiya kenan suka fito kan tituna a Tripoli babban birnin kasar domin nuna goyon baya ga gwamntin kasar mai samun goyon bayan Majlisar Dinkin Duniya.
Presentational white space

An zabo hotunan ne daga Getty Images, AFP, EPA, BBC da kuma Reuters