Daga Bakin Mai Ita tare da Lamin Laure

Bayanan bidiyo, Latsa alamar da ke sama domin kallon bidiyon
Lokacin karatu: Minti 1

Sadiya Sani Biyari wadda aka fi sani da Lamin Laure ta bai wa sabbin ƴan masana'atar Kannywood kamar ta shawarwarin da suka dace su ɗauka.

Ta kuma bayyana ƙalubalen da ta fuskanta da kuma abubuwa kan rayuwarta a bayan fage.