Girke-Girken Ramadan: Yadda ake yin 'scotch egg' - ƙwai cikin nama

Bayanan bidiyo, Latsa hoton sama ku kalli bidiyo:
Lokacin karatu: Minti 1

A yau Nafisa Muhammad ko Nafeeyskitchen ta nuna mana yadda ake yin 'scotch egg' wato haɗin dunƙulen ƙwai da aka lullube da nama.

Abincin Ramadan