Kwana 100 na mulkin Bola Tinubu

Daga: Africa Visual Journalism Team

Yayin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya cika kwana ɗari da kama mulki, mun kawo muku muhimman abubuwan da suka faru a tsawon wannan lokaci.

Latsa alamar zuwa ƙasa domin karanta bayani...