Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gasar kofin duniya: Jesin wacce kasa ce ta fi kyau?
Dukkan kasashe 32 da za su fafata a gasar cin kofin duniya ta Rasha 2018 sun fitar da samfurin rigunan da za su yi wasa da su.
Ga jerin rigunan da ko wacce kasa za ta saka ciki har da ta Najeriya wacce tuni ta kare bayan da mutane suka rinka rububinta.
Rukunin A
Rasha
Saudiyya
Masar
Uruguay
Rukunin B
Portugal
Spain
Moroko
Iran
Rukunin C
Faransa
Australiya
Peru
Denmark
Rukunin D
Argentina
Iceland
Croatia
Najeriya
Rukunin E
Brazil
Switzerland
Costa Rica
Serbia
Rukunin F
Jamus
Mexico
Sweden
Koriya ta Kudu
Rukunin G
Belgium
Panama
Tunisiya
Ingila
Rukunin H
Poland
Senegal
Colombia
Japan
Dukkan hotunan mallakar Simon Hofmann ne daga Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya Fifa