...Daga Bakin Mai Ita tare da Rashida Mai Sa'a

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Rashida Mai Sa'a

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 53, shirin ya tattauna da Rashida Adamu wadda aka fi sani da Rashida Mai Sa'a a fina-finan Kannywood , inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan

Wasu na baya da za ku so ku kalla