...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Nasir, Saminu Baba na Kwana 90

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Nasir, Saminu Baba na Kwana 90

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 52, shirin ya tattauna da Ibrahim Nasir, Alhaji Saminu Baba na Kwana 90, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan

Wasu na baya da za ku so ku kalla