...Daga Bakin Mai Ita tare da Nazifi Asnanic

Bayanan bidiyo, Bidiyon ...Daga Bakin Mai Ita tare da Nazifi Asnanic

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 51, shirin ya tattauna da fitaccen mawaƙin Hausan nan Nazifi Asnanic, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan

Wasu na baya da za ku so ku kalla