...Daga Bakin Mai Ita tare da Auwalu Muhammad Ramat, Alhaji Buba na Dadin Kowa

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Auwalu Muhammad Ramat, Alhaji Buba na Dadin Kowa

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 48, shirin ya tattauna da Auwalu Muhammad Ramat, wanda aka fi sani da Alhaji Buba na Dadin Kowa, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Labarai masu alaka: