...Daga Bakin Mai Ita tare da Aisha Najamu ta Izzar So
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 45, shirin ya tattauna da Aisha Najamu wadda aka fi sani da Aishar Izzar So, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh