...Daga Bakin Mai Ita tare da Nura Dandolo, Yaya Dankwambo na Gidan Badamasi

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Yaya Dankwambo na Gidan Badamasi

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 50, shirin ya tattauna da Nura Yakubu wanda aka fi sani da Dandolo ko Yaya Dankwambo a shirin Gidan Badamasi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Wasu na baya da za ku iya kallo