Bayanan hoto, Hukumar zaɓen Jamhuriyar Nijar ta soma raba katunan zaɓe ranar Alhamis ga mutanen da suka yi rijista
Bayanan hoto, Dubban mutane ne a fadin kasar suka fita domin karbar katunan zabensu
Bayanan hoto, Za a gudanar da babban zaben ne ranar 27 ga watan Disamba na shekarar 2020.
Bayanan hoto, Miliyoyin mutane ne ake sa ran za su kada kuri'unsu a zaben
Bayanan hoto, 'Yan takara 30 ne za su fafata a zaben
Bayanan hoto, Matasa da mata na cikin mutanen da suka fi taka rawa wajen zabe
Bayanan hoto, Jamhuriyar Nijar na cikin kasashen da suka fi fama da talauci a duniya amma masu zabe na fatan duk wanda ya yi nasara zai inganta rayuwarsu