Hotunan ranar samun 'yancin kai a Jamhuriyar Nijar

A duk ranar kowacce 3 ga watan Agusta ne Jamhuriyar Nijar ke bikin samun 'yanciun kai daga Turawan Faransa da suka yi mata mulkin mallaka

Asalin hoton, Air info Agadez

Bayanan hoto, A duk ranar kowacce 3 ga watan Agusta ne Jamhuriyar Nijar ke bikin samun 'yanciun kai daga Turawan Faransa da suka yi mata mulkin mallaka
Hotunan ranar samu ' yancin Jamhuriyar Niger

Asalin hoton, Air info Agadez

Bayanan hoto, Yayin jawabinsa na cika shekara 60, Shugaba Mahamadou Issoufou ya yi kira ga 'ya siyasar ƙasar da su haɗa kai domin ciyar da ita gaba
Sai dai 'yan adawa na cewa ba su da tabbacin za a yi adalci a zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a wannan shekara

Asalin hoton, Air info Agadez

Bayanan hoto, Sai dai 'yan adawa na cewa ba su da tabbacin za a yi adalci a zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a wannan shekara
Hotunan ranar samu ' yancin Jamhuriyar Niger
Sai dai 'yan adawa na cewa ba su da tabbacin za a yi adalci a zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a wannan shekara

Asalin hoton, Air info Agadez

Bayanan hoto, Sai dai 'yan adawa na cewa ba su da tabbacin za a yi adalci a zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a wannan shekara
Nijar

Asalin hoton, AIR INFO AGADEZ

Bayanan hoto, A karshen shekara za a gudanar da zaben shugaban kasar