Hanan Buhari da Mohammed Turad Sha’aban: An ɗaura auren 'yar shugaban Najeriya

Asalin hoton, @aishambuhari
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta wallafa hotunan auren ɗiyarta Hanan, da angonta Mohammed Turad, a shafinta na Instagram.
Ta wallafa hotunan tare da rubuta "#HamadForever Alhamdullilah"

Asalin hoton, @aishambuhari
Tun a watan Agustan da ya gabata ne rahotanni suka karaɗe shafukan sada zumuntar ƙasar cewa ƴar Shugaba Muhammadu Buhari, Hanan, za ta auri ɗan fitaccen ɗan siyasar nan a Kaduna Sani Sha'aban wato Mohammed Turad.

Asalin hoton, @aishambuhari
An ɗaura auren ne a ranar Juma'a, 4 ga watan Satumba a Fadar Aso rock.

Asalin hoton, @aishambuhari

Asalin hoton, Aishabuhari

Asalin hoton, Aisha Buhari IG
Wasu da suka halarci bikin sun wallafa waɗannan a shafin Instagram:
Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a Instagram, 1
Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a Instagram, 2
Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a Instagram, 3
Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a Instagram, 4
Abin da muka sani kan Ango Muhammed Turad

Asalin hoton, Aishabuhari
Muhammad Turad Sha'aban, ɗan tsohon ɗan majalisar da ya wakilci yankin Sabon Gari ta Zariya ne a majalisar dokoki ta biyar ta Najeriya, kuma ya yi takarar gwamna a zaɓukan 2007 da 2011.
Alhaji Sani Sha'aban, shi ne yake riƙe da sarautar Ɗamburam a Masarautar Zazzau.
Rahotanni sun ce shi Turad ƙwararre ne a harkokin kuɗi.
Ƙarin labaran da za ku so ku karanta