Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hotunan Afirka na wannan mako daga ranar 21-27 ga watan Agustan 2020
Mun zabo muku fitattun hotuna na abubuwan da suka faru a Afirka da 'yan Afirka a wasu sassan duniya wannan makon:
Hotuna daga AFP, Getty Images, EPA and Reuters.