Aisha Buhari na taya mijinta kamfe

Wasu hotunan taron kaddamar da yakin sake neman zaben Muhammadu Buhari, wanda uwargidan shugaban Aisha Buhari ta jagoranta.

Aisha Buhari

Asalin hoton, Instagram/Aisha Buhari

Bayanan hoto, Aisha Buhari ta yi inkiyar hudu da hudu, abin da ke nufi a ake zaben mai gidanta domin ya kammala shekara takwas wa'adi biyu.
Mukarraban Aisha Buhari sun bi sahun masu yi wa mijinta fatan ya yi ta-zarce

Asalin hoton, Instagram/Aisha Buhari

Bayanan hoto, Mukarraban Aisha Buhari sun bi sahun masu yi wa mijinta fatan ya yi ta-zarce
Shugaba Buhari na cikin manyan mahalarta taron

Asalin hoton, Instagram/Aisha Buhari

Bayanan hoto, Shugaba Buhari na cikin manyan mahalarta taron
'Yan siyasa da tsoffin jami'an bankuna na cikin kwamitin yakin neman zaben Buhari

Asalin hoton, InSTAGRAM/aISHA bUHARI

Bayanan hoto, 'Yan siyasa da tsoffin jami'an bankuna na cikin kwamitin yakin neman zaben Buhari