Kalli yadda aka lalata bindigogi a jihar Zamfara

Gwamna Abdulaziz Abubakar Yari da wakilan tarayyar Turai da kuma na Majalisar Dinkin Duniya

Asalin hoton, BBC HAUSA

Bayanan hoto, Gwamna jihar Zamfara Abdulaziz Abubakar Yari da wasu manyan baki
Gwamna Yari a a gaban naurar da ke lalata bindiga

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, Gwamna Yari a gaban na'urar da ke lalata bindiga
An lalata bindigogi karkashin wani shirin yin afuwa da gwamnati jihar ta bullo da shi a bara domin kawo karshen zub da jini a jihar

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, An lalata bindigogi karkashin wani shirin yin afuwa da gwamnati jihar ta bullo da shi a bara
Wani jami'in soja a filin da zaa lalata bindigogi

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, Wani jami'in soja a filin da za'a lalata bindigogin
Makaman da gwamnatin jihar Zamfara ta kwato daga hannun 'yan bindiga

Asalin hoton, BBC HAUSA

Bayanan hoto, Bindigogi fiye da dubu biyar aka karbo daga hannun 'yan fashin shannu da kuma 'yan banga
Wani jami'in kungiyar tarrayar turai

Asalin hoton, BB HAUSA

Bayanan hoto, Wani jami'in kungiyar Tarayyar Turai a taron lalata bindigogi fiye da dubu biyar
Filin da zaa lalata bindigogin da aka karbo

Asalin hoton, HAUSA

Bayanan hoto, Wadansu bindigogi lokacin da ake shirin lalata su