Kun san tsoffin jaruman Indiya mata da har yanzu suke yin fim?
Kamini Kaushal

Asalin hoton, Qoura
An haife ta a ranar 24 ga watan Fabrairun 1927, bana tana da shekara 91 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: Chennai Express (2013).
Kamlesh Gill

Asalin hoton, Qoura
An haife ta a shekarar 1936, bana ta cika shekara 81 a duniya.
Fim dinta na karshe da ta fito : Behen Hogi Teri (2017).
Waheeda Rehman

Asalin hoton, Quora
An haifeta a ranar 3 ga watan Fabrairu, 1938, bana ta cika shekara 79 da haihuwa.
Fim na karshe da ta fito: Arshinagar (2015).
Helen

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 21 ga watan Nuwamba, 1938, ita ma a bana za ta cika shekara 79 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: Heroine (2012).
Tripta Lakhanpal

Asalin hoton, Quora
An haife ta a shekarar 1940, shekarunta 77 ke nan a bana.
Fim na karshe da ta fito: Queen( 2014)
Tanuja Mukherjee

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 23 ga watan Satumba, 1943, a bana take cika shekara 74 ke nan.
Fim na karshe da ta fito: A Death In The Gunj (2017).
Sharmila Tagore

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 8 ga watan Disamba, 1944, bana take cika shekara 73 ke nan.
Fim na karshe da ta fito: Break Ke Baad (2010).
Anju Mahendru

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 11 ga watan Janairu, 1946, bana ta cika shekara 72 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: The Dirty Picture (2011).
Aruna Irani

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 18 ga watan Augusta, 1946, a bana za ta cika shekara 70 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: Mitwaa (2015).
Mumtaz

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 31 ga watan Yuli, 1947, bana za ta cika shekara 71 da haihuwa.
Fim na karshe da ta fito: 1 a Minute (2010).
Vidya Sinha

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 15 ga watan Nuwamba, 1947, bana za ta cika shekara 71 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: Bodyguard (2011).
Jaya Bachchan

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 9 ga watan Aprilu, 1948, bana ta cika shekara 70 a duniya.
Fim na karshe da ta fito : Hera Pheri 3 (2018).
Hema Malini

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 16 ga watan Oktoba, 1948, bana za ta cika shekara 70 da haihuwa.
Fim na karshe da ta fito: Aman Ke Farishtey (2016).
Farida Jalal

Asalin hoton, Quora
An haife ta a ranar 18 ga watan Mayu, 1949, bana za ta cika shekara 69 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: I'm Not A Terrorist (2017).
Daisy Irani

Asalin hoton, Quora
An haife ta a shekarar 1950, bana za ta cika shekara 68 a duniya.
Fim na karshe da ta fito: Happy New Year (2014).











